’Yan kwangila na bin gwamnati bashin fiye da tiriliyan biyu-Fashola
Ministan Wutar Lantarki da Ayyuka da Gidaje, Babatunde Raji Fashola, ya ce ’yan kwangila na bin gwamnatin tarayya bashin kudin kwangilar day a kai na kimanin Naira tiriliyan biyu da digo takwas na shekaru masu yawa. Fashola ya ce gwamnatin ta gaji bashin makuden kudin ne daga gwamnatocin da suka gabata. Sai dai […]

Ministan Wutar Lantarki da Ayyuka da Gidaje, Babatunde Raji Fashola, ya ce ’yan kwangila na bin gwamnatin tarayya bashin kudin kwangilar day a kai na kimanin Naira tiriliyan biyu da digo takwas na shekaru masu yawa.
Fashola ya ce gwamnatin ta gaji bashin makuden kudin ne daga gwamnatocin da suka gabata.
Sai dai ya kara da cewa gwamnati ba za ta iya biyan bashin ba saboda rashin isashshen kasafin kudin da ake da shi.