’Yan Majalisar Dattawa sun yi wa Buhari butulci – Imam Usama
Imam Ibrahim Awwal (Usama) Funtuwa shi ne Limamin Masallacin Unguwar ’Yan Majalisar Tarayya da ke Zone B, Apo a Babban Birnin Tarayya, Abuja, a tattaunawarsa da wakilinmu, kan zargi cewa sanatocin sun yi barazanar tsige Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce sanatocin sun yi wa Shugaba Buhari butulci, domin ta dalilinsa al’ummar Najeriya suka zabe […]
Imam Ibrahim Awwal (Usama) Funtuwa shi ne Limamin Masallacin Unguwar ’Yan Majalisar Tarayya da ke Zone B, Apo a Babban Birnin Tarayya, Abuja, a tattaunawarsa da wakilinmu, kan zargi cewa sanatocin sun yi barazanar tsige Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce sanatocin sun yi wa Shugaba Buhari butulci, domin ta dalilinsa al’ummar Najeriya suka zabe su: