‘Yan majalisar Kano na yunkurin kara masarautu hudu

‘Yan majalisar dokokin jihar Kano  na yunkurin kara masarautu hudu a  jihar. Kakakin majalisar jihar Kano  Alhaji Kabiru Alhassan Rurum ne ya karanta bukatar  ‘yan majalisun a zaman majalisar yayin da dan majalisa Ibrahim Salisu da wasu suka bukaci zauren majalisar da kara masarautu hudu a jihar. Sababbin masarautun da ake bukatar kirkirowa sun hada […]

‘Yan majalisar Kano na yunkurin kara masarautu hudu

Majalisar Dokokin Jihar Kano

‘Yan majalisar dokokin jihar Kano  na yunkurin kara masarautu hudu a  jihar. Kakakin majalisar jihar Kano  Alhaji Kabiru Alhassan Rurum ne ya karanta bukatar  ‘yan majalisun a zaman majalisar yayin da dan majalisa Ibrahim Salisu da wasu suka bukaci zauren majalisar da kara masarautu hudu a jihar.

Sababbin masarautun da ake bukatar kirkirowa sun hada da: Karaye, Bichi, Rano  da Gaya.