‘Yan majalisar Legas na yunkurin tsige Gwamnan jihar

‘Yan majalisar dokokin jihar Legas sun baiwa Gwamnan jihar Akinwunmi Ambode wa’adin mako guda don yazo zauren majalisar ya kare kansa akan tuhumar da majalisar ke yi masa ko kuma su tsige shi daga kujerarsa. Cikakken rahoton na nan tafe.

‘Yan majalisar Legas na yunkurin tsige Gwamnan jihar

‘Yan majalisar dokokin jihar Legas sun baiwa Gwamnan jihar Akinwunmi Ambode wa’adin mako guda don yazo zauren majalisar ya kare kansa akan tuhumar da majalisar ke yi masa ko kuma su tsige shi daga kujerarsa.

Cikakken rahoton na nan tafe.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta