’Yan maza 1
Wasu ’yan daudu ne suna zaune a kofar gida da dare suna hira, sai wasu samari suka zo wucewa da sauri ta wajensu. Nan da nan sai ’yan daudun suka runtuma da gudu zuwa cikin gida suna fadin cewa: “Mun bani, wayyo ga ’yan maza nan!”Daga Amiru Isa Bakori, 08075959086
Wasu ’yan daudu ne suna zaune a kofar gida da dare suna hira, sai wasu samari suka zo wucewa da sauri ta wajensu. Nan da nan sai ’yan daudun suka runtuma da gudu zuwa cikin gida suna fadin cewa: “Mun bani, wayyo ga ’yan maza nan!”
Daga Amiru Isa Bakori, 08075959086