’Yan Najeriya miliyan 18 ba su da cikakken hankali – Likitan mahaukata

Wani likitan mahaukata da ke zaune a Ingila kuma shugaban Asibitin Synapse Serbices, Dokta bicent Udenze ya ce sama da ’yan Najeriya miliyan 18 ba su da cikakken hankali, duk da cewa mafi yawansu ba su san da haka ba.