‘Yan Najeriya nada ‘yancin yin kasuwanci a Ghana- Akufo-Addo
Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ya tabbatarwa ‘yan Najeriya da sauran ‘yan kasashen Nahiyar Afirka cewa, su nada ‘yancin gudanar da harkokin kasuwancinsu a kasar. Shugaba Akufo-Addo ya bayyana hakan ne lokacin da Ministan harkokin kasashen waje Geoffrey Onyeama ya ziyarce shi a fadar shugaban kasar da ke Accra fadar gwamnatin kasar.
Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ya tabbatarwa ‘yan Najeriya da sauran ‘yan kasashen Nahiyar Afirka cewa, su nada ‘yancin gudanar da harkokin kasuwancinsu a kasar.
Shugaba Akufo-Addo ya bayyana hakan ne lokacin da Ministan harkokin kasashen waje Geoffrey Onyeama ya ziyarce shi a fadar shugaban kasar da ke Accra fadar gwamnatin kasar.