’Yan Najeriya sun gaji da jam’iyyar APC-Farfesa Jeri Gana

Jigo a jam’iyyar PDP, Farfesa Jerry Gana ya ce ’yan Najeriya suna mutukar ganin tsohuwar jam’iyya mai mulki ta PDP ta dawo kan karagar mulki a zaben shekarar 2019 saboda gazawar da APC ta yi na tabuka abin a zo-a gani. Farfesa Jery Gana ya yi furucin ne yayin ganawar da daya daga cikin masu […]

’Yan Najeriya sun gaji da jam’iyyar APC-Farfesa Jeri Gana

Jigo a jam’iyyar PDP, Farfesa Jerry Gana ya ce ’yan Najeriya suna mutukar ganin tsohuwar jam’iyya mai mulki ta PDP ta dawo kan karagar mulki a zaben shekarar 2019 saboda gazawar da APC ta yi na tabuka abin a zo-a gani.
Farfesa Jery Gana ya yi furucin ne yayin ganawar da daya daga cikin masu neman takarar shugaban jam’iyyar na kasa, Farfesa Tunde Adeniran da wakilan jam’iyyar daga Arewa maso Yamma wanda aka yi a jihar Kaduna, jiya.