’Yan sanda mata sun nishadantar da masu zanga-zanga a Indonesiya

Wani gungun ’yan sanda mata a kasar Indonesiya sun taka rawar Gangnam, don hana masu zanga-zanga a ranar ma’aikta ta duniya yin tasiri.