Kananan Labarai• Created February 15, 2013 07:58
’Yan sanda sun gabatar da wanda ake zargi da jagorantar kai hari ga Sarkin Kano
A ranar Litinin da ta gabata ce Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta gabatar da wani mai suna Adamu Sani mai kimanin shekara 35 a matsayin babban wanda ake zargi da harin da aka kai wa Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero