’Yan sanda sun gano gawar matar da ta bace shekara 10 a dakin danta

Dakarun yaki da aikata munanan laifuffuka na rundunar ‘yan sandan jihar Imo sun gano gawar wata mata mai shekaru 78 mai suna Misis Lucy Osagwe