‘Yan sanda sun haramta sana’ar bumburutu

Rundunar ‘yan sanda ta kasa ta sanar da haramta sayar da man fetur a jarkoki da aka fi sani da bumburutu a fadin kasar nan.