’Yan sanda sun harbe tsohon Sakataren Qungiyar NULGE ta Adamawa
’Yan sanda sun kashe tsohon Sakataren Janar na Qungiyar Ma’aikatan Qananan Hukumomii ta Jihar Adamawa, Malam Salihu a lokacin da ’yan sanda da ’yan banga suka fita aikin sintiri.