’Yan sanda sun kai farmaki mahautar dawakai a Birtaniya
Hukumar ’yan sandan Birtaniya, tana bi wuraren sayar da abinci, musamman wadanda aka fi sani da Kebab da burgars, inda ta gano wadanda ke sarrafa naman doki a irin wadannan maciyar abinci.