’Yan sanda sun kama mawakin da ya kamanta Nyass da Allah

Mawakin nan da ya kamanta marigayi Sheikh Ibrahjm Nyass da Allah a cikin wakarsa ta Lam yalid wa lam yulad wato Isma’ila Ibrahim Kahutu ya fada hannun ’yan sanda.