‘Yan sanda sun kama ‘yan fashi 11 tare da kwato makamai
Hukumar ‘yan sanda sun yi nasarar kama wasu mutum 11 da ake zargin tawagar ‘yan fashi ne a yankunan Elemoro da ke jihar Legas. ‘Yan sandan sun ce, sun kwato bindigogi biyar daga hannun ‘yan fashin a wani kango da ke unguwar Ajah. A yanzu haka an mika ‘yan fashin ga jami’an ‘yan sandan sirri […]
Hukumar ‘yan sanda sun yi nasarar kama wasu mutum 11 da ake zargin tawagar ‘yan fashi ne a yankunan Elemoro da ke jihar Legas.
‘Yan sandan sun ce, sun kwato bindigogi biyar daga hannun ‘yan fashin a wani kango da ke unguwar Ajah. A yanzu haka an mika ‘yan fashin ga jami’an ‘yan sandan sirri da ke unguwar Yaba don gudanar da binciken lamarin.