‘Yan sanda sun kashe dan fashi sanye da kayan soja

Hukumar ‘yan sandan jihar Benuwe sun harbe wanda ake zargin kasungumin dan fashi da makami ne mai suna  Tse Pevkyaa, a kauyen Ngban da ke karamar hukumar Guma a  jihar. Kakakin hukumar ‘yan sandan jihar Moses Joel Yamu ya ce, sun yi nasarar kashe dan fashin ne  yayin da ayarin jami’an tsaron suke bakin aiki, […]

‘Yan sanda sun kashe dan fashi sanye da kayan soja

Hukumar ‘yan sandan jihar Benuwe sun harbe wanda ake zargin kasungumin dan fashi da makami ne mai suna  Tse Pevkyaa, a kauyen Ngban da ke karamar hukumar Guma a  jihar.

Kakakin hukumar ‘yan sandan jihar Moses Joel Yamu ya ce, sun yi nasarar kashe dan fashin ne  yayin da ayarin jami’an tsaron suke bakin aiki, wanda Kwamishinan ‘yan sandan jihar Ene Okon ya tura hanyar garin Makurdi zuwa Lafiya.