‘Yan sanda sun kubutar da ma’aikatan NEMA 4 da aka sace a Ribas

Hukumar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce, ta kubutar da ma’aikatan hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA su hudu da aka yi garkuwa da su a ranar 24 ga Afrilu 2019. Jami’in hulda jama’a na hukumar ‘yan sandan jihar DSP Nnamdi Omoni ne ya sanar da hakan a jiya Laraba. Ya kuma ce jami’an […]

‘Yan sanda sun kubutar da ma’aikatan NEMA 4 da aka sace a Ribas

Hukumar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce, ta kubutar da ma’aikatan hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA su hudu da aka yi garkuwa da su a ranar 24 ga Afrilu 2019.

Jami’in hulda jama’a na hukumar ‘yan sandan jihar DSP Nnamdi Omoni ne ya sanar da hakan a jiya Laraba. Ya kuma ce jami’an ‘yan sandan da ke yaki da `yan garkuwa da mutane ne suka yi nasarar kubutar da ma’aikatan.