‘Yan sanda sun saki wakilin Daily Trust da suka kama
‘Yan sanda sun sako wakilin Daily Trust na Majalisar Wakilai, Musa Abdullahi Krishi da ‘yan sanda suka yi awan gaba da shi. An sako Musa ne a ‘yan mintuna da suka gabata bayan kamfanin Media Trust ta yi Allah wadai da kama mata ma’aikaci.

‘Yan sanda sun sako wakilin Daily Trust na Majalisar Wakilai, Musa Abdullahi Krishi da ‘yan sanda suka yi awan gaba da shi.
An sako Musa ne a ‘yan mintuna da suka gabata bayan kamfanin Media Trust ta yi Allah wadai da kama mata ma’aikaci.