‘Yan sanda sun tabbatar da yin garkuwa da basarake a Filato

Hukumar ‘yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yin garkuwa da Sarkin Long Dorok, Injiniya  David Isah Dongbam mai daraja ta biyu a karamar hukumar Shendam ta jihar. Majiyamu ta gano cewa, ‘yan bindigan sun shiga gidan basaraken a daren ranar Litinin inda suka awon gaba da shi. Jami’in hulda da jama’a na Hukumar ‘yan […]

‘Yan sanda sun tabbatar da yin garkuwa da basarake a Filato

Hukumar ‘yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yin garkuwa da Sarkin Long Dorok, Injiniya  David Isah Dongbam mai daraja ta biyu a karamar hukumar Shendam ta jihar.

Majiyamu ta gano cewa, ‘yan bindigan sun shiga gidan basaraken a daren ranar Litinin inda suka awon gaba da shi.

Jami’in hulda da jama’a na Hukumar ‘yan sandan jihar DSP Tyopev Terna ne ya sanar da hakan.