’Yan sandan Adamawa sun kama likita kan zarginsa da cire kodar majinyaci
’Yan sanda a Jihar Adamawa sun kama wani likita mai Dokta Hassan Yakubu kan zarginsa da ya cire wa wani majinyaci koda ba tare da yardarsa ba