Kananan Labarai• Created April 26, 2013 07:28
’Yan sandan na binciken yaron da ya yi yunkurin kona masallaci a Abuja
Rundunar ’Yan sandan Abuja tana binciken wani yaro mai shekara 11 mai suna Precious Onogwu, bisa zargi da ake yi masa na cinna wuta a wata makarantar Islamiyya tare da yunkurin cinna wuta ga masallacin da ke makarantar a rukunin gidajen Area C a garin Nyanya