‘Yan shi’a sun mamaye kofar shiga majalisar dokokin Najeriya Abuja
Mabiya Kungiyar ‘yan Uwa Musulmi ta Shi’a (IMN) sun mamaye kofar shiga zauren majalisar dokokin Najeriya a Abuja yau Laraba. Mabiya kungiyar na gangamin tsare shugaban su ne da aka yi Ibrahim Zakzakky. An girke jami’an tsaro a harabar zauren majalisar don tabbatar da tsaro. Cikakken rahoton na nan tafe.
Mabiya Kungiyar ‘yan Uwa Musulmi ta Shi’a (IMN) sun mamaye kofar shiga zauren majalisar dokokin Najeriya a Abuja yau Laraba.
Mabiya kungiyar na gangamin tsare shugaban su ne da aka yi Ibrahim Zakzakky.
An girke jami’an tsaro a harabar zauren majalisar don tabbatar da tsaro.
Cikakken rahoton na nan tafe.