’Yan Shi’a sun nemi a sako Sheikh Zakzaky domin yi masa jinya
Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky sun bukaci Gwamnatin Tarayya da kuma Hukumar Tsaro ta kasa (DSS) su sako malamin nasu domin ya je ya nemi maganin raunin da ya samo a ido wata takwas da suke wuce.