’Yan ta’adda sun hallaka ɗan shekara 53 a Katsina

A daren Asabar ’yan ta’adda suka kai harin inda suka kashe wani ɗan shekara 53 suka jikkata yara suka sace wasu da dama zuwa cikin jeji.

’Yan ta’adda sun hallaka ɗan shekara 53 a Katsina

’Yan bindigar daji sun kai mummunan hari garin Jibiya inda suka halaka wani mai shekaru 53.

A daren ranar Asabar ’yan ta’addan suka kai harin inda suka jikkata yara suka yi awon gaba da mutane da dama zuwa cikin jeji.

Akwai karin bayani nan gaba..

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda

An saki matar Ekweremadu daga gidan yari a Birtaniya, ta dawo Najeriya