’Yan ta”adda sun kashe sojojin Amurka uku da na Nijer biyar

Wasu ‘yan ta’adda masu ikirarin jihadi sun kashe sojojin Nijar biyar da na Amurka uku tare da raunata biyu a wani kwantan-bauna da suka yi musu yayin da suke sintiri a yankin kudu maso yamma na kasar da ke kusa da a kasar Mali. Rahotanni sun nuna cewa harin ya auku ne a ranar 5 […]

’Yan ta”adda sun kashe sojojin Amurka uku da na Nijer biyar

Wasu ‘yan ta’adda masu ikirarin jihadi sun kashe sojojin Nijar biyar da na Amurka uku tare da raunata biyu a wani kwantan-bauna da suka yi musu yayin da suke sintiri a yankin kudu maso yamma na kasar da ke kusa da a kasar Mali.
Rahotanni sun nuna cewa harin ya auku ne a ranar 5 Larabar da ta gabata kamar yadda jami’an rundunar sojan Nijer da na Amurka suka bayyana.
Gamayyar kungiyoyin Al’ka’ida da na kungiyar I.S sun yi wa sojojin kwantan-bauna ne yayin da suke sintiri a yankin, kamar yadda jami’an sojan Amurka suka shaida wa kafar yada labarai ta Rutas.