‘Yan takara 41 daga jam’iyyu ke neman kujerar Gwamnan Legas
Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta (INEC) ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar Gwamnan jihar Legas mutum 41 daga jam’iyyu da ke neman kujerar Gwamnan jihar Legas. Yayin da ‘yan takara 589 ke neman kujeru 40 na ‘yan majalisar dokokin jihar. ‘Yan takarar Gwamnan na manyan jam’iyyu da suka lashe zaben fidda bgwani su […]
Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta (INEC) ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar Gwamnan jihar Legas mutum 41 daga jam’iyyu da ke neman kujerar Gwamnan jihar Legas.
Yayin da ‘yan takara 589 ke neman kujeru 40 na ‘yan majalisar dokokin jihar.
‘Yan takarar Gwamnan na manyan jam’iyyu da suka lashe zaben fidda bgwani su ne: Babajide Sanwo-Olu daga jam’iyyar APC da Mista Jimi Agbaje na PDP.