‘Yan yawon bude ido 19 suka halaka a hadarin balan-balan a Masar

Firayiministan Masar ya byar da umarnin a binciki musabbabin hadarin balan-balan da ya halaka ’yan yawon bude 19, wadanda suka fito daga kasashen Hong Kong da Japan da Faransa da Birtaniya da Hungary,