Yankin Tarok sun bukaci a soke zaben Filato
Jama’ar yankin Tarok a jihar Filato sun bukaci a soke zaben kananan hukumomin jihar Filato da aka yi. Yankin Tarok ne dai dan takarar Gwamnan jihar a jam’iyyar PDP, Sanata Jeremiah Useni yake, bayan bayyana sakamakon zaben da aka gudanar jama’ar yankin sun yi watsi da sakamakon kuma sun nuna rashin amincewar su.
Jama’ar yankin Tarok a jihar Filato sun bukaci a soke zaben kananan hukumomin jihar Filato da aka yi.
Yankin Tarok ne dai dan takarar Gwamnan jihar a jam’iyyar PDP, Sanata Jeremiah Useni yake, bayan bayyana sakamakon zaben da aka gudanar jama’ar yankin sun yi watsi da sakamakon kuma sun nuna rashin amincewar su.