Yanzu-Yanzu: Farashin fetur ya koma N617

Daga Sunday Michael Ogwu Farashin litar man fetur ya tashi daga N539 zuwa N617 a gidajen mai na NNPC da ke Abuja. Wakilinmu da ya ziyarci gidan mai na Central Area Abuja ya gano cewa tuni aka sauya farashin a injin bayar da man. Kuma tuni aka fara sayarwa da masu ababen hawa kan wannan […]

Yanzu-Yanzu: Farashin fetur ya koma N617

Daga Sunday Michael Ogwu

Farashin litar man fetur ya tashi daga N539 zuwa N617 a gidajen mai na NNPC da ke Abuja.

Wakilinmu da ya ziyarci gidan mai na Central Area Abuja ya gano cewa tuni aka sauya farashin a injin bayar da man.

Kuma tuni aka fara sayarwa da masu ababen hawa kan wannan farashi.

Abubuwan da za a iya yi da kudin tallafin man fetur na wata daya da aka cire

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Litar Man Fetur Za Ta Koma N700 A Arewa

Kawo yanzu dai NNPC bai bayyana dalilin ƙarin kuɗin ba.