Gobara a kasuwar Ogbeogonogo a garin Asaba
Yanzu haka gobara na can tana ci a babbar kasuwar Ogbeogonogo dake kwaryar birnin Asaba a jihar Delta. Bakin hayakin gobarar ta safiyar Talata ya turnuke sama, yayin da ake neman dauki domin shawo kan wutar. An ga wasu masu rumfuna a kasuwar na ta kokarin kwashe kayansu daga rumfunan. Muna tafe da karin bayani…
Yadda gobarar ke cigaba da lakume shaguna a kasuwar
Yanzu haka gobara na can tana ci a babbar kasuwar Ogbeogonogo dake kwaryar birnin Asaba a jihar Delta.
Bakin hayakin gobarar ta safiyar Talata ya turnuke sama, yayin da ake neman dauki domin shawo kan wutar.
An ga wasu masu rumfuna a kasuwar na ta kokarin kwashe kayansu daga rumfunan.
Muna tafe da karin bayani…