Fitaccen ɗan siyasa Ahmadu Haruna Zago ya rasu
Shugaban Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano Ambasada Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya.
![Fitaccen ɗan siyasa Ahmadu Haruna Zago ya rasu Fitaccen ɗan siyasa Ahmadu Haruna Zago ya rasu](https://aminiya.ng/wp-content/uploads/2025/02/IMG-20250213-WA0000.jpg)
Shugaban Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano Ambasada Ahmadu Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya.
Ɗaya daga cikin ma’aikatan hukumar ne ta tabbatar da rasuwar Ahmadu Haruna Zago a asibiti.
A ranar 5 ga watan Yulin shekarar 2023 Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa Haruna Zago a matsayin Shugaban Hukumar REMASAB