’Yar aiki ta sace gwala-gwalan uwar dakinta

A Juma’ar da ta gabata ce wata ’yar aiki mai kimanin shekaru 18 da haihuwa ta gurfana a gaban kotun shari’ar Musulunci da ke Fagge, bisa zargin satar jakar uwar dakinta wacce ke kunshe da gwala-gwalan da darajarsu ta kai Naira dubu 300.