‘Yar Najeriya ta sake lashe gwarzuwar ‘yar kwallon Afirka

Asisat Oshoala ta sake lashe gasar gwarzuwar ‘yar kwallon Afirka karo uku bayan ta lashe gasar a shekarar 2014 da 2016. Asisat, ‘yar shekara 23 a rayuwa ta bugawa kungiyar Arsenal Ladies da Liverpool Ladies kafin ta koma Kasar China inda take ci gaba da taka leda. Ta taimakawa kungiyar Dalian Quanjian lashe gasa biyu […]

‘Yar Najeriya ta sake lashe gwarzuwar ‘yar kwallon Afirka

Asisat Oshoala ta sake lashe gasar gwarzuwar ‘yar kwallon Afirka karo uku bayan ta lashe gasar a shekarar 2014 da 2016.

Asisat, ‘yar shekara 23 a rayuwa ta bugawa kungiyar Arsenal Ladies da Liverpool Ladies kafin ta koma Kasar China inda take ci gaba da taka leda.

Ta taimakawa kungiyar Dalian Quanjian lashe gasa biyu a kakan bara, inda ta zura kwallaye 19.