’Yar qasar Sin ta qera wa kyanwa kujerarar guragu

Wata mai son maguna a birnin Chongqing da ke qasar Sin ta qera wa kyanwarta wata kujerar guragu t amusamman, a lokacin da kyanwar ta hadu da cutar shanyewar barayin jiki. Matar mai suna diaojin, ta dauki ’yar qaramar magen mai laqabin “Guolai,” mai ma’anar “ku taho” a harshen mutabnen qasar Sin. Matar ta qudiri […]

’Yar qasar Sin ta qera wa kyanwa kujerarar guragu
’Yar qasar Sin ta qera wa kyanwa kujerarar guragu

Wata mai son maguna a birnin Chongqing da ke qasar Sin ta qera wa kyanwarta wata kujerar guragu t amusamman, a lokacin da kyanwar ta hadu da cutar shanyewar barayin jiki. Matar mai suna diaojin, ta dauki ’yar qaramar magen mai laqabin “Guolai,” mai ma’anar “ku taho” a harshen mutabnen qasar Sin. Matar ta qudiri aniyar yin aiki tuquru wajen kula da wannan kyanwa har sai ta warke sara. Ta kuma yi addu’a Ubangiji ya albarkaci mai qarfin hali. Wannan labara an ruwaito shi a shafin sadarwar CCTbNews.