’Yar Sarkin Kano Muhammad Sanusi I ta rasu
Allah Ya yi wa daya daga cikin ’ya’yan Sarkin Kano na 11, Muhammadu Sunusi I rasuwa. Gidan rediyon Freedom da ke Kano ya ruwait rasuwar Hajiya Hadiza Sunusi waddda aka fi sani da Fualnin Gandu, ta daga daya daga cikin surukanta, Sa’adatu Baba Ahmad. Sauya tsarin Najeriya na da wuyan sha’ani —ACF Sauya tsarin Najeriya […]
Allah Ya yi wa daya daga cikin ’ya’yan Sarkin Kano na 11, Muhammadu Sunusi I rasuwa.
Gidan rediyon Freedom da ke Kano ya ruwait rasuwar Hajiya Hadiza Sunusi waddda aka fi sani da Fualnin Gandu, ta daga daya daga cikin surukanta, Sa’adatu Baba Ahmad.
- Sauya tsarin Najeriya na da wuyan sha’ani —ACF
- Sauya tsarin Najeriya kadai ba zai wadatar ba —Jonathan
- Shari’ar batanci: An tsaurara tsaro gabanin yanke hukunci
Fulanin Gandu ta rasu ne ranar Alhamis 21 ga Janairu ana kuam sa ran yin jana’izarta a Kofar Kudu, Fadar Sarkin Kano da la’asar.
Fulanin Gandu ’yar uwa ce ga mahaifin tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.