‘Yar Sheik Dakta Ahmad Gumi ta rasu
A yau Litinin Allah Ya yi wa Maryam Ahmad Gumi rasuwa, ‘yar Sheikh Dakta Ahmad Gumi wadda ta yi ta fama da rashin lafiya a Abuja. Za a yi jana’izarta yau bayan Sallar azahar a gidan marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi. Allah Ya yi mata rahama.
Sheikh Ahmad Abubakar Gumi
A yau Litinin Allah Ya yi wa Maryam Ahmad Gumi rasuwa, ‘yar Sheikh Dakta Ahmad Gumi wadda ta yi ta fama da rashin lafiya a Abuja.
Za a yi jana’izarta yau bayan Sallar azahar a gidan marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.
Allah Ya yi mata rahama.