’Yar shekara 43 ta haifi ’ya’ya hudu a Lafiya
Wani abun farin ciki ya faru ga iyalan Daraktan Kudi na Ma’aikatar Shari’a da ke Lafiya jihar Nasarawa, Abdul Na Audu, inda uwargidansa mai suna Zainab ta haifi ’ya’ya 4 a lokaci guda a ranar Asabar din makon jiya.