Yaro dan shekara 10 ya sha nonon karnuka tsawon shekara shida
Wani yaro dan shekara 10 a kasar Indiya ya shekara shida yana shan nonon karnuka, ina iyayensa suka yi matukar kokarin hana shi, amma al’amarin ya ci tura.