Yaro Jafar

Wata rana ina tafiya tare da dana Jafar, ya ga dakuwa sai ya ce in saya masa. Na duba na ga ba ni da canji, na ce masa: “Ka yi hakuri, ba ni da kananan kudi sai manya.” Sai ya ce: “Ka ba shi manyan kudin, shi kuma ya ba mu manyan dakuwa.”Daga Sulaiman Mai […]

Yaro Jafar
Yaro Jafar

Wata rana ina tafiya tare da dana Jafar, ya ga dakuwa sai ya ce in saya masa. Na duba na ga ba ni da canji, na ce masa: “Ka yi hakuri, ba ni da kananan kudi sai manya.” Sai ya ce: “Ka ba shi manyan kudin, shi kuma ya ba mu manyan dakuwa.”
Daga Sulaiman Mai Bazazzagiya, 08067917740

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida