Yaro Jafar
Jafar ne suna rikici da kaninsa a kan wani abin wasa. Sai mahaifiyarsa ta karbi abin ta bai wa kaninsa. Sai ta lallashi Jafar ta ce: “Ka bari idan ba nasa ba ne idan mun je lahira za a kwace a ba ka.” Sai Jafar a cikin fushi ya ce: “To mu tashi a tafi […]
Jafar ne suna rikici da kaninsa a kan wani abin wasa. Sai mahaifiyarsa ta karbi abin ta bai wa kaninsa. Sai ta lallashi Jafar ta ce: “Ka bari idan ba nasa ba ne idan mun je lahira za a kwace a ba ka.” Sai Jafar a cikin fushi ya ce: “To mu tashi a tafi lahirar.”
Daga Sulaiman Mai Bazazzagiya, 08054544565