Yaron da matsafa suka kwakule wa idanu ya samu lafiya

Yaron nan Abubakar Sadik Usman dan kimanin shekara hudu da matsafa suka kwakule wa idanu a kwanaki baya a wata Unguwa da ke bayan Asibitin Madarkaci a Jushi Banzazzau Zariya a jihar Kaduna ya samu sauki sosai, inda yanzu ya rungumi kaddara ya ci gaba da gunanar da harkokinsa kamar babu wani abu da ya […]

Yaron da matsafa suka kwakule wa idanu ya samu lafiya

Yaron nan Abubakar Sadik Usman dan kimanin shekara hudu da matsafa suka kwakule wa idanu a kwanaki baya a wata Unguwa da ke bayan Asibitin Madarkaci a Jushi Banzazzau Zariya a jihar Kaduna ya samu sauki sosai, inda yanzu ya rungumi kaddara ya ci gaba da gunanar da harkokinsa kamar babu wani abu da ya same shi.