Yau Alhazan Abuja za su fara dawowa

Amirul Hajji na Babban Birnin Abuja, Janar Bagudu Mamman (mai ritaya) ya ce a yau Juma’a ake sa ran alhazan Abuja za su fara dawowa Najeriya daga kasar Saudiyya.