Yau INEC zata sanar sunayen ‘yan takarar jam’iyya

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta ce, a yau zata sanar da sunayen ‘yan takarar shugaban kasa da na majalisar dokokin tarayyar Najeriya don neman takara a zaben 2019. Sanar da sunayen ‘yan takarar jam’iyyar zai taimaka wajen dinke barakar da wasu jam’iyyun ke fuskanta tun bayan kammala zaben fidda gwani da aka yi. […]

Yau INEC zata sanar sunayen ‘yan takarar jam’iyya

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta ce, a yau zata sanar da sunayen ‘yan takarar shugaban kasa da na majalisar dokokin tarayyar Najeriya don neman takara a zaben 2019.

Sanar da sunayen ‘yan takarar jam’iyyar zai taimaka wajen dinke barakar da wasu jam’iyyun ke fuskanta tun bayan kammala zaben fidda gwani da aka yi.

Duk da bayyana sakamakon zaben fidda gwani da aka yi, har yanzu wasu jam’iyyun ba su fitar da sahihan sunayen ‘yan da za a fafata da su a babban zaben 2019, ciki har da jam’iyyar APC da PDP.