Yau majalisa zata amince da kasafin kuxin zabe naira biliyan 143
A yau ne dai ake tsammanin majalisar dattawa zata amince da kasafin kudin da Gwamnatin tarayya ta mika mata na sama da naira biliyan 143 da Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC zata kashe a zabukan shekarar 2019. Shugaban majalisar dattawan Bukola Saraki ne ya sanar da hakan jiya lokacin da kwamitin tsaretsare […]
A yau ne dai ake tsammanin majalisar dattawa zata amince da kasafin kudin da Gwamnatin tarayya ta mika mata na sama da naira biliyan 143 da Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC zata kashe a zabukan shekarar 2019.
Shugaban majalisar dattawan Bukola Saraki ne ya sanar da hakan jiya lokacin da kwamitin tsaretsare suka gabatar masa da rahoton kasafin kudin zaben wanda ke neman amincewar majalisar.