Yau za a fara gasar cin kofin Nahiyar Turai

A yau Juma’a 10 ga watan Yuni ne za a fara gasar cin kofin Nahiyar Turai da aka fi sani da EURO 2016.  Gasar za ta gudana ce a kasar Faransa.