Yau za a fara gasar La-Liga

A yau Juma’a ne ake sa ran za a fara gasar rukunin Sifen da aka fi sani da La-Liga kamar yadda aka fara gasar firimiyar Ingila a makon jiya.