Yau za a yi jadawalin Semi-Fainal na Gasar Zakarun Turai

A yau Juma’a 15 ga watan Afrilu ne ake sa ran za a yi jadawalin Semi-Fainal na Gasar Zakarun Kulob na Turai (Champions League).  Jadawalin zai gudana ne da misalin karfe 12 na rana agogon Najeriya a hedkwatare Hukumar UEFA da ke Suwizilan.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa