Yawan mahajjatan kasar Singafo da Saudiyya ta amince ta yi wa biza su 680 ne
Ministan Harkokin Musulmi na kasar Singafo, Yaacob Ibrahim, ya ce dole musulmin kasar su yi hakuri da yawan mahajjatan da aka kayyade musu, wadanda aka bai wa izinin shiga kasa mai tsari, su 680.