‘Yawan masu fama da ciwon suga ya karu a duniya’
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce yawan masu fama da ciwon suga (Diabetes), ya kai wani mataki da ya zarce na lokutan baya, inda yanzu ake samun xaya cikin mutane 11 a faxin duniya da ke fama da ciwon.